iqna

IQNA

IQNA - Zaben 'yan majalisar dokokin kasar Faransa da aka gudanar a baya-bayan nan ya dagula al'amuran da musulmin kasar ke fuskanta, yayin da gazawar jam'iyyun masu tsattsauran ra'ayi da na jam'iyya mai mulki ya warware matsalolin musulmi na kara dokokin da suka saba wa Musulunci.
Lambar Labari: 3491571    Ranar Watsawa : 2024/07/24

IQNA - Karim Benzema dan kwallon Faransa ne ya shigar da kara kan ministan harkokin cikin gida na Faransa wanda ya zarge shi da alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi.
Lambar Labari: 3490501    Ranar Watsawa : 2024/01/19

Shugaban Cibiyar Tattaunawar Addinai da Al'adu a Labanon:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar tattaunawa kan addinai da al'adu a kasar Labanon ya dauki harin da Charlie Hebdo ya kai wa hukumomin addini a matsayin ta'addancin al'adu tare da keta ka'idojin addini da na bil'adama tare da jaddada cewa: Faransa ta gaggauta neman afuwa kan wannan danyen aikin.
Lambar Labari: 3488477    Ranar Watsawa : 2023/01/09

Tehran (iqna) nuna kyama ga musulmi ya zama abin kamfe na siyasa a kasar Faransa .
Lambar Labari: 3486921    Ranar Watsawa : 2022/02/07

Tehran (IQNA) Wani rahoto na shekara-shekara da aka fitar jiya ya nuna cewa kiyayya da musulunci ta karu sosai a shekarar 2020 a kasashen Turai idan aka kwatanta da shekarun baya.
Lambar Labari: 3486758    Ranar Watsawa : 2021/12/30

Tehran (IQNA) wata kotu a kasar Faransa ta yankewa wani musulmi dan kasar hukuncin daurin watanni 8 a gidan yari sakamakon yin kabbara da karfi a wani wurin hada-hadar kasuwanci.
Lambar Labari: 3486717    Ranar Watsawa : 2021/12/22

Tehran (IQNA) shugaba Macron na Faransa ya halarci bikin cika shekaru 60 da kisan gillar da aka yi wa Aljeriya a birnin Paris.
Lambar Labari: 3486433    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) musulmin kasar Faransa suna ci gaba da fuskantar takura a wuraren ayyukansu da kuma wuraren ibada.
Lambar Labari: 3486008    Ranar Watsawa : 2021/06/13

Tehran (IQNA) wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa wani masallacin musulmi wuta a kasar Faransa .
Lambar Labari: 3485795    Ranar Watsawa : 2021/04/10

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa tana shirin sake bude wani masallacin musulmi da ta rufe a lokutan baya.
Lambar Labari: 3485793    Ranar Watsawa : 2021/04/08

Tehran (IQNA) ‘yar takarar shugabancin kasar Faransa mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ta sake maimata kalaman kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3485652    Ranar Watsawa : 2021/02/14

Tehran (IQNA) cibiyar musulmin Amurka ta bayar da shawarar mayar da ofishin wata cibiyar musulmi a Faransa da gwamnatin kasar ta rufe, zuwa kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485431    Ranar Watsawa : 2020/12/05

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa za ta rufe wasu masallatai da sunan sanya ido a kan musulmi domin yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485424    Ranar Watsawa : 2020/12/03

Jagora Ya Ce Da Matasan Faransa:
Tehran (IQNA) Jagoran Iran ya aike da sako zuwa ga matasan Faransa, dangane da cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar.
Lambar Labari: 3485317    Ranar Watsawa : 2020/10/29

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu dangane da cin zarafin ma'aiki (SAW) da aka yi a kasar Faransa , tare da yin Allawadai da hakan.
Lambar Labari: 3485316    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa na ci gaba da fuskantar martanin al’ummar musulmi kan batunci ga manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485313    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNA) al’ummomin musulmi da na larabawa na ci gaba da mayar da martani a kan gwamnatocin larabawa da suka kulla hulda da Isra’ila kan yadda suka yi gum da bakunansu dangane da cin zarafin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485311    Ranar Watsawa : 2020/10/27

Tehran (IQNA) sakamakon cin zarafin manzon Allah (SAW) Macron na ci gaba da shan martani.
Lambar Labari: 3485306    Ranar Watsawa : 2020/10/26

Tehran (IQNA) an kai wa wasu mata biyu musulmi haria  kasar faransa tare da daba musu wuka.
Lambar Labari: 3485294    Ranar Watsawa : 2020/10/21

Tehran (IQNA) ana samun karuwar nuna kiyayya ga musulmi a cikin kasar Faransa fiye da kowane lokaci a kasar.
Lambar Labari: 3485283    Ranar Watsawa : 2020/10/17